Mukhtar Ansari

Mukhtar Ansari
Member of the Uttar Pradesh Legislative Assembly (en) Fassara

Oktoba 1996 - ga Maris, 2022 - Abbas Ansari (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Ghazipur district (en) Fassara, 30 ga Yuni, 1963
ƙasa Indiya
Mutuwa Banda district, 28 ga Maris, 2024
Yanayin mutuwa Sababi na ainihi (Ciwon zuciya)
Ƴan uwa
Yara
Ahali Sibakatullah Ansari (en) Fassara da Afzal Ansari (en) Fassara
Ƴan uwa
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Tsayi 198 cm
Imani
Addini Musulunci
Jam'iyar siyasa Bahujan Samaj Party (en) Fassara

Mukhtar Ansarian haife shi a ranar 30 ga watan Yunin shekara ta alif ɗari tara da sittin da uku 1963) Miladiyya.(A.c)dan damfara ne da ya juye da siyasa daga Uttar Pradesh.An zabe shi a matsayin dan Majalisar Dokoki daga mazabar Mau har sau biyar tare da tikitin Jam’iyyar Bahujan Samaj.


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Tubidy